Month: October 2022
-
Labaran Hausa
Masha Allah An Bayyana Katin Auren Isma’il Na Abba Afakallahu Da Ruqayya Umar Dawaiya
Kamar yadda kuka sani an dade ana ta rade radin soyayya tsakanin Jarumar kannywood Ruqayya Dawaiya da Shugaban hukumar tace…
Read More » -
Labaran Hausa
Ibrahim Birniwa Ya Bayyana Dalilin Na Daina Rubutu Fim Din Labarina
Shahararren marubucin fina-finan Kannywood Ibrahim Birniwa ya ce ya daina rubuta fitaccen fim din Labarina mai dogon zango saboda rashin…
Read More » -
Labaran Hausa
Gwamna Ganduje bai isa ya rushemin gida na ba, cewar Rarara
Fitaccen mawakin siyasar nan a Najeriya dama wajen ta Dauda Kahutu Rarara ya bayyanawa duniya wasu abubuwa dangane da takaddamar…
Read More » -
Labaran Hausa
Wata budurwa ta bayyana dalilin da yasa ta fasa auren saurayinta ana saura kwana 3 da auren su
Wata budurwa ta fasa auran mijin da zata aura ana saura kwana uku a daura musu aure, kamar yadda “Labarun…
Read More » -
Labaran Hausa
Lallai Kudi Yayi Shekarun Su Ashirin Da Aure Amman Gasu Kamar Sababbin Amare
Wannan Fitattaciyar Yar Gwagwarmayar Nan Dake Amfani Da Manhajar Facebook Wato Jamila Ibrahim Tayi Wallafar Wasu Ma’aurata Da Suka Kwashe…
Read More » -
Labaran Hausa
Jamila Ibrahim Ta Bayyana Dalilan Da Yasa Bai Kamata Ace Amare Suna Kishi Ko Gasa Da Uwargida Ba
Shaharariyar mai amfani da kafar sada zumunta ta facebook Jamila Ibrahim ta bayyana cewa ba daidai bane amare su rika…
Read More » -
Labaran Hausa
Wata hamshakiyar mai kudi a garin Abuja tana neman kyakkyawan Namijin da zai mata ciki zata biya shi Miliyan uku 3M
Wata mazauniyar burnin tarayya Abuja dake fadi tashin zama uwa tana neman kyakkyawan mutumin da zai iya sanya wa ta…
Read More » -
Labaran Hausa
Rahama Sadau tayi nasarar lashe kyautar gwarzuwar jarumar kasashen Africa
Jarumar masana’antar kannywood da Nollywood “Rahama Sadau” ta zama gwarzuwar hamshakiyar jarumar fina-finai ta kasashen Africa na Nollywood, a gasar…
Read More » -
Magunguna
Hanyoyi Da Za’a Bi Don Dena Aikata Biyawa Kai Bukata (Istimina’i)
Istim’nai shine ake kira masturbation da turanci ko kuma aa da larabci shine duk hanya da mutum zai bi domin…
Read More » -
Labaran Hausa
Sheikh Gumi Ya Caccaki Gwamnati Kan Chanza Takardun Kudi Sannan Kuma Ya Bayyana Matsolalin Da Hakan Zai Haifar
Sheikh Ahmad Gumi ya caccaki kokarin babban bankin Najeriya na sauya wasu takardun Naira inda ya kwatanta lamarin da halaka…
Read More » -
Labaran Hausa
Yadda Matashi Dan Shekaru Yayi Garkuwa Da Kansa Ya Karbi N1m Kudin Fansa Daga Wajen Mahafinsa
Yan sanda sun kama wani matashi mai shekara 19 a Jihar Adamawa, Isreal Emmanuel saboda shirya garkuwa da kansa tare…
Read More » -
Labaran Hausa
Yadda jaruman kannywood Mata da Maza suka taya jaruma Rukayya Dawayya murnar bude gidan gyaran jiki na Mata a Kano
Kamar yadda kuka sani dai jarumar masana’antar kannywood Rukayya Umar Santa wacce aka gi saninta da Rukayya Dawayya, ta bude…
Read More »