Month: November 2022
-
Labaran Hausa
Yaya Dan Kwamba na shirin Gidan Badamasi ya aurar da Diyarsa ta uku
Ficaccan jarumin shirin Gidan Badamasi Nura Dan Dolo wanda aka fi sani da Yaya Dan Kwambo, ya aurar da Diyarsa…
Read More » -
Labaran Hausa
Allah Ya Jarabchi Direkta Kuma Jarumin Kannywood Abubakar S Shehu Da Hadarin Mota
Allahu Akbar Yanzunan Majiyar Mu Ta Sami Labarin Hadarin Jarumin Kannywood Kuma Direkta A Masana’antar Kannywood Abubakar S Shehu Da…
Read More » -
Labaran Hausa
Gaskiyar magana akan rashin lafiyar jarumi Balarabe Jaji
Jarumin Kannywood “Alhaji Balarabe Jaji” ya yi bayani kan wasu hotuna da aka yada a Facebook inda aka nuno kwance…
Read More » -
Labaran Hausa
Kamaye yayi Allah wadai ga masu yana labaran karya akan ‘yan fim tare da bayyana cewa yana nan a raye
Kamar yadda kuka sani dai a kwana kin baya kadan da suka gabata ne ake ta cece-kuxe akan wani labarin…
Read More » -
Labaran Hausa
Masha Allah Jarumar Kannywood Halima Atete Zata Shiga Daga Daka A Satinnan
Aure lokaci a karshen satinnan da yardar mai duka za’a daura auren Fitacciyar jaruma Halima Atete da Angon ta mai…
Read More » -
Labaran Hausa
Ummi Rahab matar Lilin Baba ta bayyana cewa tana dauke da juna biyu
Amaryar shahararren mawaki jarumi kuma furodusa a masana’antar Kannywood Shu’aibu Ahmed Abbas wanda aka fi sani da Lilin Baba, kuma…
Read More » -
Labaran Hausa
Subhanillahi Yadda Wani Ango Ya Mutu Bayan Kwana Biyu Daurin Auren Sa
Wani ango da aka bayyana sunan shí da alhaji Kabiru Mai Magani Saminaka ya mutu bayan kwanaki biyu da daura…
Read More » -
Labaran Hausa
Kotu Ta Bada Umarnin A Bulale Wasu Masu Wasan Barkwanchin A TikTok Bisa Laifin Bata Sunan Gandujai
Kotu ta bayar da umurnin a bulale wasu masu barkwanci a TikTok a Kano, Mubarak Muhammad da Nazifi Muhammad, bisa…
Read More » -
Labaran Hausa
Rahama Ta Kara Shigar Da Ta Shiga Bakin Duniya
Kamar Yadda Kuka Sani Rahama Sadau Tsohuwar Jarumar Masana’antar Kannywood Ce Wadda Suka Koreta Daga Masana’antar Bayan Tayi Laifi Ba…
Read More » -
Labaran Hausa
An kama wani magidanci bayan ya cinnawa matar sa da ‘yayan sa wuta sabida taki amincewa suyi kwanciyar aure
Wani magidanci ya cinnawa ‘yayan matar sa guda biyar wuta bayan ta hana shi suyi kwanciyar aure. Magidancin mai suna…
Read More » -
Labaran Hausa
Jarumar wasan Talabijin ta kasar Faransa “Marin El Himer” ta karbi addinin Musulinci
Wata fitacciyar jarumar wasan talabijin na musamman ‘yar kasar Faransa mai suna Marin El Himer ta karbi addinin musulunci, inda…
Read More » -
Labaran Hausa
Wani Lokacin Yan Iska Mazan Sun Fi Iya Soyayya Cewar Fatima Umar
Wata budurwa ma’abociya amfani da kafar sada zumuntar zamani ta Twitter mai suna Fatima Umar ta bayyana irin mazan da…
Read More »