
Labaran Hausa
A yau ranar independence Nigeria shima mawaki Hamisu Breaker ya nuna murna da farin cikin sa
A yau ranar independence Nigeria shima mawaki Hamisu Breaker ya nuna murna da farin cikin sa
Kamar yadda kuka sani a wannan shekarar ne Kasar Nageriya ta cika shekaru 62 da samin ‘yan cin kai “Independence”, inda jama’ar kasar suke nuna murna da farin ciki kan hakan.
A bangare jaruman masana’antar kannywood ma sun fara fitowa suna nuna farin cikin su kan cika shekaru 62 da Nageriya tayi da samin ‘yan cin kai.
Shima ficaccan mawakin masana’antar ta kannywood Hamisu Breaker ya wallafa wasu kyawawan hotunan sa na nuna murna da farin ciki na cika shekaru 62 da samin ‘yan cin kan Nageriya.
Shafin ” Officialkannywood” dake kan dandalin sada zumunta na instagram sun wallafa hotunan mawaki Hamisu Breaker, inda yake nuna murna da farin cikin sa kan samin ‘yan cin kai da Nagwriya tayi na shekaru 62.
Ga hotunan a kasa domin ku kalla.