Labaran Hausa
Trending

A Yau Ranar Independent Nigerian Adam A Zango Yake Murna Ranar Zagayowar Haihuwarsa

A Yau Ranar Independent Nigerian Adam A Zango Yake Murna Ranar Zagayowar Haihuwarsa

Wani Abun Mamaki Da Ya Kama Al’umma Ta Yadda Abokai Da Yan Uwa Suke Taya Adam A Zango Murna Zagayowar Haihuwarsa Kuma Yau Din Take Ranar Yanci Kasa

Wannan Al’amari Yayi Matukar Daukar Hankulan Ta Yadda Abokin Aikinsa Abubakar Bashir Mai Shadda Ya Wallafa Hoton Jarumin Tare Da Tayashi Da Murna Kamar Yadda Zakuga A Nan Kasa

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button