Advertisement
Magunguna

Abubuwan da Sabon Ango ya kamata ya fara gyarawa a jikinsa kafin ya fara mu’amala da Amaryarsa a daren farko

Abubuwan da Sabon Ango ya kamata ya fara gyarawa a jikinsa kafin ya fara mu'amala da Amaryarsa a daren farko

Duba da Korafe Korafen da suke zuwa mana sakamakon mutum yayi Aure sai a wayi gari ya tsinci kansu cikin babbar matsala a daren Angwanci wanda shine dare mafi muhimmanci a wajen Ango da Amarya.

Amma wannan Daren yakan zama Dare mafi Muni ga Amarya da Ango, Ko a wayi Gari a wannan dare ya Zama mafi Shigar da Damuwa a zukatan Mutane biyu wato Ango da Amarya, da suka dauki Watanni ko Shekaru suna Farantawa Junansu.

Tin daga Ranar da suka zama masoya guda biyu suna Kokarin Farantawa Junansu, tun daga wannan Ranar da suka Hadu a Matsayin Masoyan Juna.

Sai a wayi Gari a Daren Angwanci sun Rasa Duk wannan Farin ciki da yake Lullube dasu a baya, sakamakon Amarya ta sami Angonta ba yadda ta so ta same shi ba.

Ana Samun Wannan Matsalar, Sakamakon Rashin Samun Biyan Bukatar wannan Amaryar daga wajen Angonta.

Wallahi Yana iya Faruwa Ango ya shiga dakin Amarya Bayan Abokanansa sun Raka Shi, idan sun tafi sun Barshi Sai ya kasa yiwa Amarya komi Zaiji Kamar Ma ba Namiji ba.

Gabansa ya kasa ko Motsawa ko kuma ya wayi Gari Bashi da Wadataccen Ruwan Maniyyi Wanda hakan zai Iya kaishi ga Rashin Haihuwa ko kuma a wayi Gari ba zai Iya dadewa yana Iya Saduwa da Wannan Amaryar tasa ba.

Minti biyar ko Goma ya Gama Ya Hakura Wanda ba Mamaki Kuma Ita Daga Lokacin ne ma take Bukatar sa.

Amma Kuma Babu Labari Sai dai Barci Ita Kuwa zata kwana idonta Biyu a cikin Damuwa da Bacin Rai.

Sabida haka Shi Wanda aka sanya Masa Ranar Aure Yana da kyau Ya Tuntubi masanan ilimin magani da zasu hadashi yayi tsaf, ya sha magani kamar yadda amare suke yi tun shaura wata 6 bikinsu ko wata 3 ka samu a hada maka Abubuwan da ake Bayarwa na Angwaye.

Insha Allahu ba zaka Nemi Taimakon kowa ta wannan bangaren ba Sai dai Kawai ka Nemi Taimakon Allah.

Sai dai Kuma yana Faruwa wani ya Baka Maganin Bature Sabida Haka Kada ka Sake Wani ya Baka Magunguna irin na Bature, Sabida illar da yake Haddasawa kamar Haka:

Lalata Ido, Yawan ciwon Kai, Toshewar hanci, Kasala, Yoyon Fitsari, damuwa, fitsarin jini, Mantuwa da rudewa qaiqayin maqogwaro, bushewar baki, kuma duk wanda ya dade yana amfani dashi gabanda zai daina aiki.

Sannan Amfanin sa a Jikin Mutum na Iya Wannan Lokacin ne Kawai.

Shi Kuma Na Islamic Magani ne da yake Bin Jikin Mutum, Sabida Magani ne na itatuwa da kuma hade haden Gargajiya Na Asali.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button