
Abunda Wani Yayiwa Budurwar Da Zan Aura Har Take Kuka ‘Allah Ya Isa’ – SheikDaurawa
Abunda Wani Yayiwa Budurwar Da Zan Aura Har Take Kuka ‘Allah Ya Isa’ – SheikDaurawa
Duk Namijin da yake gajiya da wuri yayin da suke jima’i da Matarsa to ga yadda zaka magance matsalar.
Hanyoyin magance saurin inzali suna da yawa , wasu hanyoyin na yiwa wasu aiki, wasu kuma sabanin haka , don haka ga hanyoyi kamar haka da mutum zai iya jarrabawa domin neman dacewa.
Matsanancin tunani ko kamuwa da yawa kafin fara jima’i zai iya sanya mutum “ya ƙone tun kafin ya tafasa”. Masana sun nuna cewa bujiro tunanin wani abu a cikin rai wanda ba jima’i ba marar daɗi a lokacin saduwa na ƙarawa mutum tsawon lokaci ba tare da ya lura da hakan ba.
Ɗaukin jima’i baya biya, abinda zai taimakawa mai matsalar saurin kawowa shine, rage yawan tunanin jima’i ne yake aikatawa, ko kuma ya bar yin tunanin cewa yana yin jima’i ne domin samun gamsuwa wacce iyalinsa da yake sha’awa take biya masa. Kamata yayi tunaninsa ya kasance cewa yana aikata jima’i ne domin ya biyawa iyalinsa bukata farko kamin tasa.
Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.