Advertisement
Labaran Hausa

Abunda Ya Faru A Wajen Da Akaga Adam A Zango Ya Rugumi Junaidiyya A Shirin Findin Asin Da Asin

Abunda Ya Faru A Wajen Da Akaga Adam A Zango Ya Rugumi Junaidiyya A Shirin Findin Asin Da Asin

Kamar Yadda Kuka Sani a Satin Nan Ne Adam A Zango Ya Saki Kadan Daga Cikin Cigaban Shirin Asin Da Asin Wadda Findin Sa Ne Mai Dogon Zango

Saide Koda Da Masu Kallo Ke Cikin Kallon Tallar Findin Sun Ga Wani Wajen Da Aka Barsu A Duhu Inda Sukaga Adam A Zango Ya Rugumi Junaidiyya Inda Haka Yasa Aka Fara Cece Kuce Tare Da Fadin Cewar Suma Har Sun Fara Rugumar Mata A Cikin Shirin Kannywood Ne ?

Wadda Hakan Yasa Adam A Zango Yin Wani Dan Bidiyo Domin Bayyana Gaskiyar Abunda Ya Faru A Lokacin Da Suke Daukar Shirin Kamar Yadda Zakuga Bidiyan Anan Kasa

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button