Advertisement
Labaran Hausa

Abunda Ya Faru A Zaman Shari’ar Ali Nuhu Da Hannatu Bashir A Yau

Abunda Ya Faru A Zaman Shari'ar Ali Nuhu Da Hannatu Bashir A Yau

A Yau Kotun Majistare Dake Mai Lamba 58 Dake Normansland Kano Karkashin Mai Shari’a Aminu Gabari Ta Soma Saurarar Karar Da Ali Nuhu Da Ya Shigar Da Jaruma Hanan Hannatu Bashir Bisa Zargin Cin Zarafi

Yayin Karar Lauyayin Mai Wanda Ake Karar Da Wanda Yake Karar Sun Halarta Gaban Kotu Saide Sun Bukaci Kotu Ta Basu Damar Suhe Suyi Sasanto IndaMai Shari’a Aminu Gabari Yaki Amincewa Da Wannan Bukata Inda Ya Bukaci Wacce Akayi Kara Hannatu Bashir Da Ta Bayyana A Gaban Kotu

Inda A Karshe Mai Shari’ar Ya Sanya Ranar 25 Ga Watan Oktoban Da Muke Ciki ,A Matsayin Ranar Da Za’a Cigaba Da Saurarar Karar ,Inda Baku Manta Ba Ko A Hirar Da Akayi Da Hannatu Da Aka Tambayeta Game Da In An Bukaci Da Ayi Sassanto Zata Yarda Inda Ta Bayyana Cewar Ai Sassanto Alkairi Ne

Haka Shima A Bangaren Lauyar Ali Nuhu Ta Bayyana Cewar Zato So Ayi Sassanto A Tsakaninsu

Saide Wannan Bukatar Da Alkali Yayi Akan Sai Wadda Ake Karar Ta Bayyana A Gaban Kotu Ya Kawo Cikas Ga Sulhun Wadda Yanzu Haka Bazai Rasa Nasaba Da Ka’idar Shari’a Wadda Wa’Alla Rashin Bayyana Wadda Ake Karar Baiyiwa Alkalin Dadi Ba Yasa Lallai Hukunchi Sai Ya Bayyana A Gabansa

Da Fatan Allah Ya Dadaita Tsakaninsu Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button