
Abunda Ya Kamata Ku Sani Game Da Amfani. Tafarnuwar Ga Lafiyar Namiji A Wajen Jima’i
Abunda Ya Kamata Ku Sani Game Da Amfani. Tafarnuwar Ga Lafiyar Namiji A Wajen Jima'i
1. KAIKAYIN MARAINA KO AZZAKARI: Idan namiji yana jin kaikayi a jikin marainansa ko azzakarinsa to, sai ya sami garin farar kanwa cikin babban cokali daya, ya dafa da ruwa kofi biyu, idan ya tafasa sai ya zuba man tafarnuwa babban cokali biyu ya gauraya sannan ya sauke, idan ya huce sai ya wanke gabansa gaba daya da ruwan zai sami sauki.
2. WANDA BAYA IYA 5ADUWA DA IYALI: Wanda baya iya saduwa da iyali fiye da sau daya ko kuma da ya soma sai ya ji ya gaji, to sai ya sami dabino mai kyau guda ya dafa da ruwa mai kyau, idan ya tafasa sai ya tace da farko zai dafa da ruwa kamar kofi hudu 4 bayan ya tace sai ya debi kofi uku ya sake tafasawa yana cikin tafasa sai ya zuba man tafanuwa babban cokali biyu 2 sai ya barshi akan wutar ta yadda ruwan zai dawo kamar kofi biyu 2 idan ruwan ya huce sai ya rika sha babban cokai biyu sau hudu a rana, ya yi kwana 7 yana yin haka.
3. GAME DA GWAIWA KO TINJERE KO KANJAMAU KO FITAR WANI RUWA DAGA AZZAKARI: Wannan ruwa akan ganshi da yauki-yauki kuma rawaya-rawaya, wannan ruwa ba ciwon sanyi bane, alamu ne da suke nuna cewa gwaiwa na tafe. Maganin wadannan abubuwa shi ne a sami zuma mai kyau tatacciya kofi uku (3) a sami man shanu kofi (2) a sami man tafarnuwa cikin babban cokali hudu a hada su guri daya a dafa, su cakuda sannan a sauke, idan sun huce sai a rika sha cikin babban cokali biyu (2) sau hudu a rana.
4. WANDA AZAKARINSA BA YA TASHI SOSA KO KUMA IDAN ZAI KUSANCI IYALI SAI YA KWANTA: Amma kada ka manta akwai na aljanu idan ka gwada wanna sai ka nemi malamal ya samu garin kanimfari cikin babban cokali biyu, “ya dake ya debi cikin cokali (3) sai ya sami madarar saniya kofi biyu (2) ya zuba man tafarnuwa babban cokali hudu (4) ya gauraya sai ya sha rabin kofi da RANA DA YAMMA RABI DA DARE RABI DA SAFE idan ya yi haka sai yayi fashin kwana daya, sannan ya sake yin haka sau hudu.
5. MAGANIN SANYI:
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.