
Adam A Zango Ya Bayyana Cewar Zaiyi Wuff Da ‘Yar China Bayan Alwashin Da Yayi Na Bazai Sake Aure Ba
Adam A Zango Ya Bayyana Cewar Zaiyi Wuff Da 'Yar China Bayan Alwashin Da Yayi Na Bazai Sake Aure Ba
Kamar Yadda Kuka Sani A Kwanakin Baya Ne Jarumin Yasha Alwashin Cewa Bazai Kara Yin Aure Ba Har Abada Kan Kallon Da Mutane Ke Masa Na Mai Auri Saki
Saide Jarumin Bayan Ya Saki Matarsa Safeeya Chalawa Ne Sai Ya Fara Yin Wallafai Wallafai Inda Da Fari Ya Wallafa Cewar Ko Alhalul Khitabi Sai Aure Inda Yake Neman Shawara A Wajen Masoya
Jarumin Bai Tsaya A Haka Ba Duk Da Kasancewar Yasha Maganganu A Wajen Masoyan Sa Sai Ya Kara Walllafa Cewar ‘Na Hadu Da Wata Yar China Jiya Mun Fara Maganar Aure Ya Kuke Gani Ku Bani Shawara?
Saide Wasu Daga Cikin Mabiyan Sun Mayar Masa Martani Ka Kadan Daga Cikin Su
safzoroficial: Kana basu aiki walh Suna
ta zagi
Zango Ya Mayar Masa Da Amsa:@safzorofficial MASU BACCI DA
IDO DAYA NAKE BAWA AIKI.
abdumudallab222 :Kai da Kai ran tsawa da Allah bazaka sake aure ba
Zango Ya Mayar Masa Da Martani:NA FASA MATA 2 BIYU ZANYI LOKACI GUDA
habeeybu: wanda yaci kai ya huta
Martani Zango:chin kai duniya ne
sunus_uba: Ko yar gidan shedan zaka aura can ta mnatse maka
Martanin Zango: DA ZAN GANTA Al ITA MA SAI AYI DA ITA SHARP SHARP! KO KA SAN INDA ZAN SAMETA?
Adam A Zango Yayi Aure Har Shida Wadda Dukkansu A Halin Yanzu Ya Rabu Dasu Inda Muke Addu’ar Allah Ya Hadashi Da Wadda Zasu Zauna Lafiya.