
Adam A Zango Ya Samo Wata Yar Bayan Ummi Rahab Tayi Aure
Adam A Zango Ya Samo Wata Yar Bayan Ummi Rahab Tayi Aure
Kafin Film din mni na Da Adam A Zango yayi da Ummi Raiab tana karama yayi wani film din mai suna Sayyada wandashima wata yar karamar yarinya mai șuia Sayyada Adam Muhd ta fito a matsayin yar sa kuma shima film din ya karbu sosai kiasancewar yarinyar mai wayo ga ta iya acting soasi wanda har Award ta taba karba matsayin gwarzuwar jaruma acikin rukunin yara
Sai dai tun bayan da Jarumar ta fara girma sai aka neme ta aka rasa sai bayannan da aka ga hotunan ta a kwanakin baya tayi saukar karatun Alkur’ani wanda aka yi ta mamakin girman yarinyar ana ta Sambarka
Sai dai wani hoto na sayyadar da aka gani tare da Babannata a film Adam a zango ya dauki hankula matuka inda ake tunanin Sayyadar ma ta yiwa masana’antar kannywgod din daway ya ne kamar dai yadda Ummi Rahab tayi kuma ita ma ta dawo ta hannun Ubannata na film Kdam Zango musamman ganin Adam a zangon da aka yi cikin shigar yan şanda ya tabbatar da film ne ba a zahiri ba
Jama’a da dama nata tofa albarkacin bakin su wasu na mata fatan akhairi wasu na mamakin girman ta Wasu na chankár sunanta kamar yadda Adam A Zangon yayi tambaya a allafae da yayi shin ko za’a iya gane wacece? Sai dai wasu kawa basa iya gane tayayin da wasu ke bayyana bama su santa ba
Da fatan in film dinta dawo Allah yasa ta dawo a sa’a ya kuma sa ya amfane ta ya bata ikon tsare mutuncin ta jnko ba film ta dawo ba muna mata fatan AIkhairi da samun mifi na gari
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.