Advertisement
Magunguna

Alamomi guda uku 3 da zaka gane mace tana bukatarka domin ka biya mata bukatar ta

Alamomi guda uku 3 da zaka gane mace tana bukatarka domin ka biya mata bukatar ta

Alamoni 3 Da Zaka Gane Budurwa tana Sonka.

1.Tanajin kunyar ka.

2, tana cemaka yaya.

3, tana yawan satar kallonka.

Alamomin Da Zaki Gane Saurayi Yana Sanki

1, zaki ga saurayi yana yawan kallonki.

2, yana yawan maki magana.

3, yana cewa yasu momy.

4, yana tsokanar ki wasa.

5, yana yawan baki kyauta.

6, yana yawan zama kofar gidanku.

7, yana chanja launin muryar sa idan kuna zance.

HANYOYIN SACE ZUCIYAR MACE

akwai abubuwa da zasu tai makama kasami zucyar masoyiyarka, ka mallaketa,kamar ruqon amana ,alqawari,gaskiya tarairaya,shagwabawa,rarrashi,tausayawa,kula,kauda kai,da shauransu. Sai abu na 2 sune

KALAMAN SACE ZUCIYA sukuma wadannan wasu dadadan kalamaine da akefurta su ga abar qauna a mabanbanta lokaci ko yananyi.

Dandanon su yafi zuma dadi balle sukari ,sukan sanyaya zuciya ,sukan raunana zuciya ,sukan qarfafa zuciya ,sukan sa a sallamar da zuciya duka ,saboda shauqin su da saka masoyiya cikin

JAZABAR SO DA QAUNA.

bayan kabi hanya ta 1 to sai kabi ta 2 kuma kafara furtawa budurwarka

KALAMAN YABO

musali ,wlh nabila kina matuqar burgeni, sam baki da girman kai, dafatan yayana zasusami irinwannan tarbiyyar. ko gaskiya jamila yadda kike mu’amala da qawayenkI yana matuqar ban shawa kin iya zama dasu.

Ko nabila kin san me humm wlh kamunkanki yana tabbatar min da nayi zabi nagari. ko, gaskiya ummi ki goda allah,wlh kina da haquri sosai ,kuma zakiciribarsa . ko hmmm nabil kinsan me ?.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button