
Labaran Hausa
Allah Sarki Bidiyan Alhani Turawan Da Kamal Aboki Yake Comedy Dasu
Allah Sarki Bidiyan Alhani Turawan Da Kamal Aboki Yake Comedy Dasu
Allahu Lallai Mutuwar Matashi Tana Kirkiza Al’umma Harda Wayanda Ba Yan Uwansa Ba Hakan Ne Yasa Mutane Da Dama Suke Nuni Alhani Rabuwa Da Kamal Aboki Maza Da Mata Ke Ta Kuka
Kamar Yadda Kuka Sani Kamal Aboki Yana Yin Comedy Da Mutane Da Har Suka Fito Daga Ketaran Nijeriya Inda Ake Yawan Gani Bidiyan Barkwanchinsa Da Wasu Turawa Harda Mace Inda Sukayi Bidiyan Mika Ta’aziyya Su Ga Yan Uwansa Kamar Yadda Zakuga Bidiyan
Kalli Bidiyan Anan
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci .