
Labaran Hausa
Allah Ya Jarabchi Direkta Kuma Jarumin Kannywood Abubakar S Shehu Da Hadarin Mota
Allah Ya Jarabchi Direkta Kuma Jarumin Kannywood Abubakar S Shehu Da Hadarin Mota
Allahu Akbar Yanzunan Majiyar Mu Ta Sami Labarin Hadarin Jarumin Kannywood Kuma Direkta A Masana’antar Kannywood Abubakar S Shehu Da Hadarin Mota
Hadarin Ya Faru A Hanyarsu Ta Zuwa Jos Kamar Yadda Shafin Kannywoodcelebraty Dake Kan Manhajar Instagram Suka Wallafa Labarin Hadarin
Kalli Wallafawar
Da Fatan Allah Ya Bashi Lafiya Yasa Hakan Kaffarane A Garaishi Da Sauran Al’ummar Musulmai
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.