
Labaran Hausa
Allahu Akbar Bidiya Jana’izzar Kamal Aboki Dan Wasan Barkwanchin Hausa
Allahu Akbar Bidiya Jana'izzar Kamal Aboki Dan Wasan Barkwanchin Hausa
Allahu Akbar Lallai Duniya Ba Komai Bace A Jiya Muka Samu Labarin Mutuwar Dan Wasan Barkwanchin Hausa Kamal Aboki Daga Majiyoyi Masu Tushe Harda Wasu Kafafen Yada Labarai
Inda Cikin Yarda Allah Ya Aka Gudanar Da Jana’izzar Sa Da Fatan Allah Yayi Masa Rahama Ameen
Kalli Bidiyan Jana’izzar
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.