
Labaran Hausa
Allahu Akbar Saura Sati Biyu Da Aurenta Allah Ya Karbi Rayuwarta A Hadarin Mota Tare Da Yar Uwata
Allahu Akbar Saura Sati Biyu Da Aurenta Allah Ya Karbi Rayuwarta A Hadarin Mota Tare Da Yar Uwata
Allahu Akbar Yanzunan Majiyar Ta Samu Wani Labarin Mai Ban Tausayi Ta Yadda Shafin Daily News Hausa Suka Wallafa Labarin Mutuwar Wata Budurwa Ana Daf Da Aurenta Kamar Yadda Shafin Ya Wallafa
‘INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN: Ta Rasu Saura Sati Biyu Bikinta
Allah ya Yi wa wannan yarinyar maisuna Aisha S Gobir rasuwa a sanadiyar haɗarin motar da ya faru jiya da ita da yayarta a hanyarsu ta Zuwa Birnin kebbi wajen ziyarar ‘yan uwansu
Tuni ita yayarta ta rasu bayan haɗarin motar yafaru a jiya sannan daga bisani itama Ƙanwarta Aisha S Gobir Yau ne Allah ya ɗauke rayuwarta.
Allah ya jikansu da rahamarsa yasa Aljannah CE makomarsu.
– Vanguard Hausa’
Da Fatan Allah Ya Jikanta Da Rahama Ya Kyautata Makwabcinta Yasa In Tamu Tazo Mu Cika Da Imani.