Advertisement
Labaran Hausa

Amaryar Tiktok ta yaudaremu don haka mun dakatar da ita daga fim, cewar Ahmad Bifa

Amaryar Tiktok ta yaudaremu don haka mun dakatar da ita daga fim, cewar Ahmad Bifa

Rikicin Hafsat tuge wanda fim mai dogon shiri Amaryar tiktok ya fitar da sunanta sosai inda abun yaki ci yaki cinyewa shine ya sanya Ahmad Bifa ya dakatar da wannan jarumar saboda har a samu maslaha akan wannan rigimar da ake.

Inda nan take majirarmu ta samu wani labari daga shafin “Hausaloaded” ruwaito mana wanda sunka kawo kamar haka.

Hafsat Tuge (Amaryar Tiktok) Ta Munafuncemu Kuma Ta Munance KannyWood, Don Haka Mun Koreta Daga Masana’antar KannyWood, Hukuncin Da Ahmad Bifa Ya Dauka Kan Jarumar Da Ake Dakaddama Akanta Kan Cewa Tana Da Aure Take Fitowa A Cikin Fina Finan Hausa.

A Nata Bangaren Tace Ita A Tunaninta Mijin Nata Ya Saketa Ne. Shiyasa Ma Ta Shiga Masana’antar KannyWood Har Ta Fara Shirya Fina Finai.

Ga Cikakken Hira Da Ayi Da Ahmad A Bifa, Mashiryin Shirin Amaryar Tiktok, Da Kuma Hira Da Ayi Da Jarumar Da Aketa Takaddama Akanta Wato Hafsat Isma’il Tuge. Inda Zakuju Ta Bakinsu. Ga Bidiyon Hirar.

Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button