
Amfanin shan kanunfari da madara ga mai saurin kawowa da rashin karfin gaba a yayin saduwa da iyali
Amfanin shan kanunfari da madara ga mai saurin kawowa da rashin karfin gaba a yayin saduwa da iyali
Da yawa mutane suna neman magani ne,
amma sai su tsallake asalin magani su tafi neman wani abu daban bisa rashin sani.
A yau in sha Allahu zan sanar daku 2 daga cikin amfanin shan Garin kaninfari da madara ta ruwa ko nono
1. Yana magance matsalar saurin kawowa: Matsalar saurin kawowa matsala ce da take damun mafi yawan magidan ta a wannan lokaci musamman ma wadan da basu da manyan shekaru,
Wanda hakan a tare dasu babbar illa ce da kuma barazana a zamantakewar su da abokan zaman su.
2. Matsalar infection: Infection wanda aka fi kira da sanyin mara, shima yana daga cikin ciwokan dake damun jama’a mata da maza, ‘yan mata da zawarawa
kai harda matasa.
Shin ta wacce hanya za’a iya magance
wadannan matsaloli da kaninfarin?.
ZA’A NEMI WADANNAN ABUBUWAN KAMAR HAKA.
2. Madara ta ruwa ko nono.
Za’a samu garin kaninfari rabin karamin chokali a zuba a ciki karamin kofi na madarata ruwa ko nono a juya sosai sannan a sha.
Ana sha ne sau daya a rana na tsawon kwana 3 kacal. Allah yasa mu dace.