Advertisement
Magunguna

Amfanin tsotsar azzakarin Namiji yayin saduwa, da yadda zaka gamsar da matarka cikin sauki

Amfanin tsotsar azzakarin Namiji yayin saduwa, da yadda zaka gamsar da matarka cikin sauki

TSOTSON FARJIN MACE YAYIN SADUWA.

Tambaya: Assalamu alaikum, M. Na kasance ina tsotsan azzakarin mijina, shi kuma yana wasa da gabana da harshensa kafin mu sadu, ina matsayin haka a addinin musulunci.

Amsa: To ‘yar uwa hakan ya halatta, ba matsala a sharian ce, saboda an rawaito halaccin haka, daga magabata, daga cikinsu akwai Imamu Malik, saidai ya wajaba a tabbatar an tsaftace wurin musamman farjin mata, saboda a bude yake.

Sannan kuma wuri ne da ake yin haila, ake kuma zuba maniyyi, ga shi kuma yana kusa da wajan yin bahaya, wasu masana likitanci suna bada shawarar cewa: a dinga wanke wurin da gishiri kafin a tsotsa, saboda neman kariya.

Allah madaukakin sarki a cikin suratul Bakara aya ta: 223, ya kwatanta mace ga mijinta da gona, wannan sai ya nuna dukkan bangarorin jikinta ya halatta a ji dadi da su, in ban da cikin dubura wacce nassi ya togace.

AMFANIN SHAN KANIN FARI DA MADARA.

Da yawa mutane suna neman magani ne,amma sai su tsallake asalin magani su tafi neman wani abu daba bisa rashin sani.

A yau insha Allahu zan sanar daku 2 daga cikin amfanin shan Garin kaninfari da madara ta ruwa ko nono.

1. Yana magance matsalar saurin kawowa.

Matsalar saurin kawowa matsala ce da take damun mafi yawan magidan ta a wannan lokaci musamman ma wadan da basu da manyan shekaru,wanda hakan a tare dasu babbar illa ce da kuma barazana a zamantakewar su da abokan zaman su.

2. Matsalar infection.

Infection wanda aka fi kira da sanyin mara,shima yana daga cikin ciwokan dake dakun jama’a mata da maza yan mata da zawarawa kai harda matasa.

Shin ta wacce hanya zaa iya magance wadannan matsaloli da kaninfarin?.

ZA’A NEMI WADANNAN ABUBUWAN.

1. Garin kaninfari.

2. Madara ta ruwa ko Nono.

Zaa samu garin kaninfari rabin karamin chokali a zuba a ciki karamin kofi na madara ta ruwa ko nono a juya sosai sannan a sha,ana sha ne sau daya a rana na tsawon kwana 3 kacal.

Insha Allah zaa dace.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button