
An bayyana sana’o’in jaruman masana’antar kannywood kafin su fara harkar fim
An bayyana sana'o'in jaruman masana'antar kannywood kafin su fara harkar fim
Kamar yadda kowa ya sani tun mutum yana karami iyayen sa suke saka shi a makaranta domin ganin ya zama mai ilimi haka zalika kuma nagartacce kafin daga bisani ya fara neman nakai.
Wanda zai iya yiwuwa na gwamnati ko kuma na kasuwanci domin dogaro da kai wanda wannan kuma abune mai kyau domin gujewa kayan mutane kuma ka dogara da kanka.
Haka ma a cikin masana’antar kannywood akwai jarumai da dama wadanda suka shigo sana’ar da kafar dama, wasu kuma kishiyar hakan.
A cikin shirin namu na yau zamu kawo muku wasu sana’o’i da jaruman Kannywood suke yi a shekarun baya kafin su fara harkar fim.
Tashar “Gaskiya24 Tv” dake kan manhajar Youtube ita jero wadannan jaruman tare da bayyana sana’o’in nasu.
Domin kusan wadannan jaruman tare da sana’o’in da suka fara yi kafin su shiga harkar fim sai ku kalli bidiyon da muka saka ta a kasa.
Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.