
Labaran Hausa
An Kaddamar Da Mace Da Tafi Kowace Mace Kyau A Nijeriya A Gasar Sarauniyar Ta Shekarar 2022 A Nijeriya
An Kaddamar Da Mace Da Tafi Kowace Mace Kyau A Nijeriya A Gasar Sarauniyar Ta Shekarar 2022 A Nijeriya
Yanzunan Muka Sami Labarin Yadda Aka Kaddamar Da Wata Matashi Yar Jihar Abia A Matsayin Mace Mafi Kyau A Nijeriya Kamar Yadda Shafin Idon Mikiya Suka Wallafa
Wanna Ita Ce Wacce Tafi Kowacce Mace Kyau A Nijeriya (Sarauniyar Kyau Ta 2022)
Ada Eme kenan, ƴar jihar Abia, wacce ta lashe gasar Sarauniyar kyau ta Nijeriya ta 2022 (MBGN), wadda aka yi a jihar Legas ranar Juma’a, kamfanin Silverbird ke shirya gasar duk shekara.
Me za kuce?
Kalli Hotunan Matashiyar
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun Kalli wannan Hotunan zamu so karben a sahen mu na tsokaci.