
An Sako Jarumar Maryam Yahaya Kan Ta Kasa Kare Martabarta Wajen Yin Turanchi
An Sako Jarumar Maryam Yahaya Kan Ta Kasa Kare Martabarta Wajen Yin Turanchi
Maryam Yahaya yan tiktok ne suka sako ta gaba game da wani videon ta da aka yi mata magana cikin harshen turan ce aka ce mata maryam cene hi maimakon ta ce hi sai ita ma tace cene hi wanda masu yi mata dariyar ke dariyar bata ji abin da aka ce ba saboda rashin iya turanchi maimaita takeyi ta yada videon an mata dariya
Kalli bidiyan anan
https://www.instagram.com/reel/CkHD87AoJfZ/?igshid=YmMyMTA2M2Y=
Sai dai a wani gefen wasu nayaki da wannan dabi’ar na yiwa mutum dariya dan bai iya Wani yare ba domin a cewar wasu masu ilimin zaman duniya Iya wani yare da rashin iya wani yare baya zama mizanin auna
wayewa ko ilimin mutum domin ilimi fanni fanni ne wani na addini wani na boko wani sana’a wani zamantakewar rayuwar duniya
Domin duniya da fadi duk takamar ka da turanci akwai ” sakon da zaka je a duniya turancin da kake takama da shi in kayi shi ba mai fahimtar ka kuma duk sun fika wayewa da jin dadin duniya da fatan Alah yasa mu dace.
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun Kalli wannan bidiyan zamu so karben a sahen mu na tsokaci.