Advertisement
Labaran Hausa

Annabi s.a.w baya son mutum mai yin comedy, malam ya magantu

Annabi s.a.w baya son mutum mai yin comedy, malam ya magantu

Kamar yadda Kuka sani Ajiya litininne muka wayi gari da mutuwar shahararran jarumin barkwanchi wan da kukafi sani da kamal aboki.

Wanda yamutu sanadiyar, hatsarin mota bayan mutuwar tasa, kafafen sada zumunta yakarade da jimamin, mutu warsa.

Ayau talata muka wayi gari, kuma da wani dan tsokachi game da mutane masu wasan barkwanchi wanda yake nuni da cewa duk wani mai yawan surutu da yawan magan ganu na kirkira domin yasa mutane dariya.

Yace manzan allah yaki wannan mutun, yakuma nesanta da wadannan mutanen.

Sai dai acikin kalaman malamin ya,ambachi kamal aboki wan damutane suke kyauta zatan yayi wannan tsoka chinne ma akan mutuwarsa allah yasa mudace shikuma allah yagafarta masa.

kamar yadda zamu sako muku bidiyan akasa domin waka abakin mai ita tafi dadi.

Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button