Advertisement
Labaran Hausa

Ashe haka jaruma Maryam Yahaya ta iya rera karatun Alkur’ani mai girma

Ashe haka jaruma Maryam Yahaya ta iya rera karatun Alkur'ani mai girma

Abin mamaki Maryam anjita tana rera karatun Alkur’ani da Muryarta wanda hakan ya bawa mutane mamaki, duk zaton mutane jarumar bata iya karatu ba amma ganin yadda take rerawa yasa mutane suka kama bakinsu.

Mutane sun rena yan fim ganin yadda suke fitsara a shafukan su na sada zumunta suna waka suna fitsara da dai sauran abubuwa wanda basu dace ba shi yasa mutane ke musu kallon jahilai.

Wannan abin da jaruma Maryam Yahaya tayi yasa Mutane sun kara girmama ‘yan fim da kuma ganin girman su, domin duk wani mutum wanda aka ga ya iya karatun Alkur’ani zakuga ana girmama shi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button