
Labaran Hausa
Auren Daddy Abale Yazo Da Wani Sabon Salon Da Ba’a Tabayi Ba A Masana’antar Kannywood Ba
Auren Daddy Abale Yazo Da Wani Sabon Salon Da Ba'a Tabayi Ba A Masana'antar Kannywood Ba
A Cigaba Da Shagalin Bikin Daddy Hikima Inkiya Daddy Abale Yazo Da Wani Sabon Salon A Bikin Nasa Inda Akayi Wani Shagali Mai Suna Nurses Day Wanda Abokan Ango Suka Sanya Kayan Aikin Nurses Cikin Alfahari Da Sana’ar Su Wanda Wannan Shine Karo Na Farko Da Wani Dan Film Yayi Biki Da Sunan Wata Sana’a Sabanin Kannywood Night Da Suka Saba Wanda Hakan Ya Jawowa Abalen Yabo Kan Alfaharin Da Yayi Da Sana’ar Tasa
Kalli Bidiyan Anan
Da Fatan Allah Ya Basu Zaman Lafiya Da Samun Zuri’a Dayyaba.