
Ba’a Shiga Lamarin Allah Bidiyan Mutanen Da Suka Binne Mutum Da Rai Domin Ganin Yadda Ake Ji A Kabari
Ba'a Shiga Lamarin Allah Bidiyan Mutanen Da Suka Binne Mutum Da Rai Domin Ganin Yadda Ake Ji A Kabari
Wata Bidiyan Da Tayi Yawa A Kafar Sadarwa Ta Yadda Wasu Mutane Suka Binne Daya Daga Cikin Su Domin Gano Musu Yadda Ake Ji A Cikin Kabari Kamar Yadda Shafin Kannywood Celebraties Dake Kan Manhajar Instagram Suka Wallafashi
Wasu gungun mutane sun yi kokarin binne wani mutum mai rai don ganin yadda yake ji a cikin kabari, sai suka binne shi na ‘yan mintuna kafin su bude kabarin ya riga ya shake shi.
Kalli Wallafawar Anan
Ga Kadan Daga Cikin Tsokacin Al’umma
tahmairabo :
Kwanan shi yaqare neh kowa da hanya ajalinsa Allah yaji kanshi
fatima nalado:
Allah yasa yacika da
kalmar shahada ya rage zafi
aish galleryy:
Habawa ai wlh idan kunganni a lahira kaini akayi,ai wlh sede agwada dawani badai ni ba tabdijan ai wannan yayi ganganci
alaminmuhammad2163:
Baku ganeba wai yayi hakane sbd husaini jikan manxon allah allah kasaremu da jahillci
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.