
Labaran Hausa
Babban Kuskuren Da Aminu Saira Ya Tafka A Shirin Labarina Na Wannan Satin
Babban Kuskuren Da Aminu Saira Ya Tafka A Shirin Labarina Na Wannan Satin
A shirin Labarina Season 5 Episode 6 Na Wannan Satin A Tafka Wani Babban Kuskuren Da Masu Kallo Basu So Hakan Ta Faru Ba
Inda A Cikin shirin Labarina na Jiya Jumaa, an nuno kawar Sumayya, Rukayya wacce tayi mata rakiya don yi mata aiki a Melbourne dake Kasar Australia, cikin turawa a Kasar abun Mamaki Kuma sai ga ruwan roba na “Aquafina” samfurin Najeriya a Kasar Australia; Sannu da aiki Aminu Saira Kamar Yadda Jarida Demokuradiyya Ta Wallafa
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.