Advertisement
Labaran Hausa

Bani na lalata rayuwar Safara’u ba inda kwatance zan iya cewa tayi abin da yafi na yanzu, cewar Mr 442

Bani na lalata rayuwar Safara'u ba inda kwatance zan iya cewa tayi abin da yafi na yanzu, cewar Mr 442

Mubarak suleiman mr 442 kenan wanda yake wakoki tare ta Safara’u Yusuf wanda dan asalin Jihar Kaduna ne da an ka haifeshi a garin zaria.

A safiyar yau shafin BBChausa sun wallafa hirar da sukai da mawaki Mr 442 ya bayyana duk abubuwa da Safara’u take tana yi don ta jawo hankalin masoya da nishadi.

Sannan yace dangantakar sa da Safara’u sun san juna sama da shekara uku a mastayin abokai.

Ya shaida ba kamar yadda mutane suka dauka ba, bai da hanu wajen lalata tarbiyarsa kuma ko kanwarsa ce yaga wani yana mata abind ayake wa Safara’u zaiji dadi kwarai da gaske.

Ya kuma kara da cewa a yanzu haka suna kan kara daukar sabbin mawaka a kamfaninsu ta yanda zasu tara mawaka masu fasaha da yawa.

Ga cikekkiyar bidiyon nan a kasa domin ku kalla.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button