
Bayani akan shan maniyyin Namiji da mata suke a lokacin saduwa
Bayani akan shan maniyyin Namiji da mata suke a lokacin saduwa
Bayani akan shan maniyyi lokacin jimai
bincike daga “Dr Aisha Yusuf” da kuma “Dr Na’ima”, Maniyi ruwa ne dake fitowa daga azzakarin Namiji a lokacin da yake saduwa da matar sa ko kuma lokacin da jinsi mace da namiji ke tarayya da juna.
A lokuta da dama mutane suna tambayar
likitoci ko akwai hadari ga lafiyar mace idan tana hadiye maniyin mijin ta a lokacin da suke saduwa?.
Dr jen Anderson dake kasar Amurka tayi
kokarin bayyana amfani da illar dake tattare da hadiye maniyin Namiji wanda aka wallafa a shafin “Heathline” dake yanar gizo.
Hadiye maniyin Namiji baya cutar da kiwon lafiyar mace domin maniyi na dauke da sinadarin Glucose, sodium, citrate, zinc, chloride, calcium, lactic acid, magnesium, potassiumn, wanda ke taimakawa wajen inganta kiwon lafiyar mace.
Muna godiya da wannan gudun mawar taku allah yasaka da alkhairi
Karyane ya haramta asha maniyyi abisa dokar addinin musulinci domin haka na jawo fishin allah ga mai yin hakan.