
Labaran Hausa
Trending
Bidiyan Auren Amiran Sanda Allah Sarki Anyiwa Abale Kafa
Bidiyan Auren Amiran Sanda Allah Sarki Anyiwa Abale Kafa
Hausawa Na Cewa Matar Mutum Kabarinsa A Satinna Aka Daura Auren Zehanan Wacce Akafi Sani Da Ameerah A Cikin Shirin Nan Mai Dogon Zango Mai Suna Sanda
Labarin Soyayyar So Da Abale Ya Dade Da Karade Shafukan Dada Zumunta Wadda Ake Ganin Irin Soyayyar Da Ke Tsakaninsu Ne Ya Sa Ba Sata A Cikin Shirin Sa Na Sanda Har Suka Taka Muhimmiyar Rawa A Matsayin Masoya Duk Da Kasancewar Ta Ba Sananniya Bace
Saide Hausawa Na Cewa Matar Mutum Kabarinsa Kwatsam Sai Jin Labarin Daurin Aurenta Akaci Da Wani Kamar Yadda Zakuga Bidiyan Anan Kasa
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun Kalli wannan bidiyan zamu so karben a sahen mu na tsokaci.