
Labaran Hausa
Bidiyan Chasun Sarki Ali Nuhu A Wajen Bikin Darakta Kamsisu Mati
Bidiyan Chasun Sarki Ali Nuhu A Wajen Bikin Darakta Kamsisu Mati
kamar yadda kuka sani a wajen biki ana ganin yan uwa da abokan Arziki da wadda suke rawa da wadda ma basayi zakuga suna nuna murnarsu ta Hanyar Taya Ango da Amarya yin rawa
saide a yau mun samu Wani Bidiyo da ya Dauki Hankula ta yadda Jarumin Kannywood Ali Nuhu Shima Ya Nuna Ta Hanyar Yin Rawa A Wajen Bikin Dirakta Kamsisu Mati Kamar Yadda Zakuga Bidiyan A Kasa
Kalli Bidiyan Anan
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun Kalli wannan bidiyan zamu so karben a sahen mu na tsokaci.