Advertisement
Labaran Hausa

Bidiyan Daukar Wata Wakar Na Jaruma Asmee Wakili Ya Jawo Cece Kuce

Bidiyan Daukar Wata Wakar Na Jaruma Asmee Wakili Ya Jawo Cece Kuce

Wata Faifan Bidiyo da Fitaccen Darakta a Masana’antar Kannywood Saifullahi Ibrahim wanda Akafi Sani da Safzor ya wallafa akan shafinsa na Tiktok ya jawo cece kuce bayan da akaga Jaruma Asmee Wakili tare da wani matashi inda yake gyara mata neck tite dinta.

Mutane da dama ne Sukaita tofa albarkacin bakinsu bayan bayyanar faifan bidiyon inda yawancin suketa jan hankali ga jaruman cewa Wasu Abubuwan da sukeyi basu dacewa bayan kuma suke ikirarin cewa Tarbiyya suke Koyarwa.

Ga kadan daga cikin Wanda suka bayyana ra’ayoyinsu akan faifan bidiyon

@makamas_kitchenkn: tace Wannnan dai ita batada tarbiyya wlh kowane jakin acting saita shiga, Sam babu kamun kai

munayat saeed tace Tabbas wannan Abun naku yayi yawa Allah ya nuna muku karshenku Nan kusa saboda arzikin manzon Allah s a w abubuwan da kuke yi yayi yawa

Anasdubai Kuma yace ubangiji allah yayi mna maganin ku da gaggawa kuna bata tarbiya wllh mutanan banza neku tir da wannan hali naku da kuke yada alfasha

Fatimaashir tace ace muku karuwai kuji haushi keyanzu koda iyayenki basa raye bazakiji kunyar duniya ba, Wlh kuji tsoran allah???

Aisha Musa tace wanna komatarkace sai haka tir!!! ALLAH yatsaremana imanimmu duk yadda zamani yaje yazo

Gadai Kadan daga cikin Bidiyon nan Kamar haka.

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button