Labaran Hausa
Trending

Bidiyan Matashi Dan Shekaru 20 Da Ya Koka Kan Watanninsa Uku Da Aurensa Kuma Bata Bashi Hakinsa

Bidiyan Matashi Dan Shekaru 20 Da Ya Koka Kan Watanninsa Uku Da Aurensa Kuma Bata Bashi Hakinsa

Watanni uku bayan daura aurensu da budurwa yar shekaru 17, matashin ya je shafin soshiyal midiya don nuna rashin jin dadinsa game da yadda zamansu ke gudana a gidan aurensu.

A cikin wani bidiyo da ya wallafa a TikTok, matashin mai shekaru 20 ya koaka cewa bait aba sanin matar tasa ‘ya mace ba tun bayan da suka yi aure.

Ya bayyana cewa a duk lokacin da ya nemeta domin ta bashi hakkinsa, sai ta zo da uzuri.

Matashin wanda shine da daya tilo da iyayensa suka haifa ya bayyana cewa ba zai iya cin amanar matar tasa ba domin yana tsananin sonta sannan ya nemi jama’a su bashi shawara kan matakin da ya kamata ya dauka.

Watanni 3 kenan da na auri wannan yarinyar yar shekaru 17.

“Nayi auren wuri ina da shekaru 20 saboda ni kadai ne namiji a gidanmu.

“Tunda na aureta bata bani hakkina na mijinta.

“Kuma ba zan iya cin amanarta ba saboda ina sonta sosai.

“A duk lokacin da na gwada haka sai ta bani uzuri.

Dan Allah me zanyi saboda na kusa hakura,” ya rubuta.

A wani sako da ya aikewa Gidan Jarida Legit, matashin ya tabbatar da cewar da gaske ya auri yar shekaru 17 ba wai nean suna yake yi da bidiyonsa ba

Kalli Bidiyan Da Ya Wallafa

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun Kalli wannan bidiyan zamu so karben a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button