Advertisement
Labaran Hausa
Trending

Bidiyan Nakasassiyar Uwa Tana Baiwa Yarta Abinchi Ya Taba Zukanta Al’umma

Bidiyan Nakasassiyar Uwa Tana Baiwa Yarta Abinchi Ya Taba Zukanta Al'umma

Wata kyakkyawar uwa ta ja hankulan mutane da dama a soshiyal midiya bayan tayi amfani da labban bakinta wajen ciyar da karamar diyarta.

A cikin wani bidiyo da ya yadu a shafin TikTok, an gano uwar tana diban abinci tare da sakawa karamar diyarta a baki.

Matar mai suna @miminefanmvanyan2 nakasasshiya ce domin dai bata da hannu, a guntule suke.

Hakan bai hanata sauke hakkinta na uba ba domin dai tana amfani da labbanta wajen rike cokali yayin da take ciyar da diyarta abinci.

Yadda take diban abinci tana kaiwa bakin diyar tata ya taba zukatan mutane da dama.

Kalli bidiyon a kasa

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun Kalli wannan bidiyan zamu so karben a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button