Labaran Hausa
Bidiyan Shagalin Bikin Jarumi Yusuf Sasen Lukman A Shirin Labarina
Bidiyan Shagalin Bikin Jarumi Yusuf Sasen Lukman A Shirin Labarina

An daura auren Fitaccen jarumin masana’atar Kannywood Yusuf Sasen wanda anka fi sani da Lukman a cikin shirin Labarina mai dogon zango.
Yusufa sasen an daura aurensa da sahibarsa daga garin Potiskum daga jihar yobe dake arewacin Najeriya.
A wajen wannan shagalin bikin yan kannywood sosai sun taro a wajen maza da mata inda har babban daraktan masana’atar Kannywood Aminu saira ya halarci shagalin bikin.
Su mama daso ma an halarta wajen shagalin bikin kamar yadda zaku gani a cikin faifan bidiyo.
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun kalli Wannan Bidiyan Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen tsokaci.