
Bidiyan Wasu Ma’aurata Tsohon Da Yayi Wuff Da Matashi Ya Dauki Hankula A Kafar Sadarwa
Bidiyan Wasu Ma'aurata Tsohon Da Yayi Wuff Da Matashi Ya Dauki Hankula A Kafar Sadarwa
Bidiyon wata amarya yadda take soyewa da amaryarsa wanda wannan mutumin dattijo ne inda ta dauki bidiyo ta wallafa a shafin ta na sada zumunta a Tiktok.
Kalli Bidiyan Anan
Martanin mutane
@hauwahala tana cewa
please sis kar kibiye masu wasu hassada ne ,sabida sunga kinsamu farinciki ne kinfi wasu samun farin ciki a gidan aurnsu,ko wace mace burinta samun fa.
@Muhammad Auwal Suleiman Dutse
Cewa yake :
Masha Allah,Allah ya tabbatar da alherin sa.
@nass yana cewa:
tir da irin wannan tsufan, idan ka auri yarinya ba kaifi bane amma kanbuyr kayita shirme babkyau
@sunusidogo81 yana cewa:
Amma baban saurayin kine kka aura ko?? naga wulaqancin da akai miki kke ramawa
@shamseed Waly yana cewa :
gsky kin rainamana wlh baki burgemu ba bakisamu saurayi bane aka bige da tsoho
@ibrahim Gobir:ga turmi nadaka aman tabarya tayi kadan
@user4346616705257:Dan Allah koyace kiyi Dan Allah kiyi masa nasiha saboda yaransa kisan shi namiji idan yana cikin soyayya bayaji baya gani bare idan ya auri yarinya
@princessakumar:wallahi hakane Ko Nace Banda data Ina Sai ya ce zaisamin mudai Yi tiktok din
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.