
Bidiyan Wata Yar TikTok Da Tayi Bayani Cewar Zata Fara Bidiyan Tsaraichinta Domin Yan Iskan Masoyanta
Bidiyan Wata Yar TikTok Da Tayi Bayani Cewar Zata Fara Bidiyan Tsaraichinta Domin Yan Iskan Masoyanta
Wata Wallafa Da Muka Samu Daga Shafin Garkuwan Arewa Shine Ta Yadda Wata Yar TikTok Ke Yiwa Masoyanta Yan Iska Albishir Da Cewar Zata Fara Yi Musu Bidiyan Tsaraichi Domin Burgewa
Garkuwan Arewa Ya Fara Da Cewar
‘MU KULA SOSAI
Bidiyo na wata yar iska a Tiktok tana Hausa radau a bakinta, tace wai zata fara yin bidiyo tsirara a TikTok
Da na kura mata ido sosai, sai na ga tayi kama da arnlya, sannan fuskarta babu annuri na Musulunci ko kadan, kuma naga tayi kama da irin mata karuwai wanda suka tsufa a karuwanci
To akwai yayan arn@ da ake haifansu cikin Hausawa suma arn@ne amma sun saje da hausawa, sai a kula da wadannan, tabbas suna cutar da mu
Sannan akwai ‘ya’yan da iyayensu karuwai ne suka haifesu a unguwanni na karuwai, suka tashi cikin karuwanci suka zo TikTok suna mana fitsara da rashin albarka, shiyasa basu da kunya basa jin magana, saboda ba’a haifesu ta hanyar aure ba
Gashi yanzu munzo lokacin da zasu fara yin bidiyo na tsirara a TikTok, to gaskiya duk wanda yake da ikon ya rufe Tiktok a Nigeria bai yi ba idan yayi wasa ba zai wanye da Allah lafiya ba a ranar Hisabi
Allah Ka isar mana’
Kalli Wallafawar Anan Kasa
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.