
Labaran Hausa
Bidiyan Yadda Aka Daura Auren Sheikh Aminu Daurawa Da Amaryarsa Haula Ishaq
Bidiyan Yadda Aka Daura Auren Sheikh Aminu Daurawa Da Amaryarsa Haula Ishaq
A Jiya Juma’a Ne Aka Daura Auren Malamin Addini Musulunchi Sheikh Aminu Ibrahim Daura Da Amaryarsa Hafizar Alqur’ani Haula Ishaq
Maganar Auren Yazowa Mutane Ba Zato Ba Tsammani Inda Sai Ana Saura Yan Kwananki Kafar Sadarwa Ta Karade Maganar Auren
Saide Koda Da Mutane Suka Fara Wallafa Hotunan Amarya, Haka Baiyi Mata Dadi Ba Kamar Yadda Malamin Ya Bayyana Cewar Har Kuka Tayi Akan Wannan Hotunan Tare Da Bidiyan Da Akayi Ta Wallafawa
A Jiya Ne Juma’a Kuma Aka Daura Auren Nasu Kamar Yadda Muka Sami Bidiyan Daga Wajen Daurin Auren
Kalli Bidiyan Anan
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun Kalli Wannan bidiyan zamu so karben a sahen mu na tsokaci .