
Labaran Hausa
Bidiyan Yadda Aka Gudanar Da Shagalin Birthday Din Matar Ali Nuhu Maimuna
Bidiyan Yadda Aka Gudanar Da Shagalin Birthday Din Matar Ali Nuhu Maimuna
Matar shahararren jarumin masana’atar Kannywood kuma mai bada umurni a Masana’atar Ali Nuhu yayi murna Birthday din matarsa Maimuna Ali nuhu.
Maimuna uwa ga Ahmad da Fatima wanda sune yayansa da suke tsakanin Ali nuhu da mai muna wanda kuma duk sun halarci wannan bukin na mamarsu.
Wanda jama’a sun taru sosai yan uwan da masoya da yanasa shi Ali Nuhu.
Kalli Wasu Daga Hotuna Birthday Din
Ga Bidiyan Shagalin Birthday Din
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.