Advertisement
Labaran Hausa

Bidiyan Yadda Ango Ya Fada Aure Amaryarsa Bayan Ya Gano Ta Ziyarchi Tsohon Saurayinta

Bidiyan Yadda Ango Ya Fada Aure Amaryarsa Bayan Ya Gano Ta Ziyarchi Tsohon Saurayinta

Wasu ma’aurata, wadanda aka boye sunansu sun karade kafafan sada zumuntar zamani bayan ango ya fasa auren amaryarsa a ranar shagalin bikin.

Angel FMs Opanyin Darko, wanda ya labarta yadda lamarin ya auku daga Kasoa, Ghana, ya bayyana yadda mutumin ya gano amaryarsa na cin amanarsa a karon na karshe kafin bikin.

An ruwaito yadda labari ya riski angon, wanda wani abokinsa ya sanar masa, hakan yasa angon ya tada batun ana tsaka da shagalin bikin aurensu.

A bidiyon da ke yawo, an ga yadda amaryar cikin shigar amare gami da kayatarwa take kuka da guiwoyinta biyo a kasa tana rokon mutumin da ya mata afuwa amma yayi kunnen uwar shegu.

Mutane da dama sun bayyana ra’ayoyinau bayan fitar bidiyon mara dadi da soshlyal mediya.

Ga wasu daga cikin tsokacin jama’a da Legit.ng ta tattara

Irene Yeboah ta ce

“Tdan da ni ne shi ba zan bata lokaci na wajen zuwa haduwa da wani shedani ba.. Kawai zan jira ta a wajen shagalin biki mu kwashi rawarmu.”

Albert Nana okyere ta ce:

“Wannan abu yayi tsanani, na san wani wanda ya kwanta da budurwa ana saura mako daya bikinta tare da asalin wanda za ta aura, saboda haka tana iya yuwuwa.”

Kalli Bidiyan Anan

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun Kalli wannan bidiyan zamu so karben a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button