
Labaran Hausa
Trending
Bidiyan Yadda Kuncin Rayuwa Tasa Wani Magidanchi Fadawa A Ruwan Tekun Lagos
Bidiyan Yadda Kuncin Rayuwa Tasa Wani Magidanchi Fadawa A Ruwan Tekun Lagos
Wani abun ban takaichi da ya afku a legas shine ta yadda wani magidanchi kunchin rayuwa tasa ya fada ruwan teku a legas kamar yadda shafin kannywood celebraties suka wallafa
Kalli bidiyan anan
To Allah ya Kyauta, Allah Kuma ya tsagaita Mana wannan tsada da talauchin Dake damun Talakawa
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.