Advertisement
Labaran Hausa
Trending

Bidiyan Yadda Murja Ibrahim Tayiwa Rarara Wankin Bargo Kan Rikichinsa Da Gandujai

Bidiyan Yadda Murja Ibrahim Tayiwa Rarara Wankin Bargo Kan Rikichinsa Da Gandujai

Kamar Yadda Kuka Sani A Satinnan Da Ya Gabata Ne Ake Tattauna Batun Kan Rikicin Da Rarara Gwamnan Kano Abdullahi Umar Gandujai

Inda Har Aka Bayyana Cewar Rarara Ya Ari Karfe Kare Ya Gudu Ya Bar Kano Don Kar Uban Abba Yasa Ayi Ram Dashi

Saide A Yayin Da Ake Fadin Wannan Maganar Ne Sai Wata Sabuwar Magana Ta Fito Ta Yadda Aka Bayyana Cewar Gidan Rarara Ya Shigo Hanyar Ruwa A Don Haka Za’a Rusheshi

Wadda Hakan Yasa Wasu Daga Mabiyan Rarara Fitowa Tare Da Bayyana Adawar Su Nayi Hakan Ciki Harda Murja Ibrahim Kunya Tana Mai Neman Afuwa A Wajen Gwamnan Kano Don Kar A Rushe Gidan Rarara

Saide Daga Bisani Kamar Wasa Sai Gashi Murja Ta Kara Sakin Bidiyo Inda Takewa Rarara Wankin Babban Bargo Tare Da Godiya Ga Gandujai Kan Rushe Gidan Rarara Da Aka Bayyana Cewar Ana Shirin Yi Gobe Kamar Yadda Zakuga Bidiyan Anan Kasa

Kalli Bidiyan Anan

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun Kalli wannan bidiyan zamu so karben a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button