
Labaran Hausa
Trending
Bidiyan Yadda Wata Budurwa Ta Bayyana Saura Ta Watanninta Bakwai Kawai A Duniya
Bidiyan Yadda Wata Budurwa Ta Bayyana Saura Ta Watanninta Bakwai Kawai A Duniya
Bidiyan wata Budurwa da ta bayyana cewar sauranta watanni bakwai a Duniya yayi matukar Daukar Hankulan Al’umma a yanar gizo
Budurwa Mai suna malkai ta garzaya manhajar tiktok cikin kuka inda ta koka kan ta kaji sannan ta rasa gwarin gwiwar Cigaba da rayuwa
Tace tana Iya bakin kokarinta Amma abubuwa sunki tafiya daidai kamar yadda jarida legit.ng suka rawaito
saide har ila Yau ba’asan Abunda take kokarin Nunawa Duniya ba kamar yadda zakuga bidiyan anan Kasa
Kalli bidiyan anan
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun Kalli wannan bidiyan zamu so karben a sahen mu na tsokaci.