
Labaran Hausa
Trending
Bidiyan Yadda Wata Budurwa Ta Saka Zakuna A Gaba Kamar Karnuka Yayi Matukar Daukar Hankali
Bidiyan Yadda Wata Budurwa Ta Saka Zakuna A Gaba Kamar Karnuka Yayi Matukar Daukar Hankali
Wata budurwa a TikTok mai suna @ituhadebetsubane ta yada wani bidiyonta a kafar sada zumunta na yadda ta kasance tare da wasu zakuna a gidan ajiye dabbobi.
A bidiyon da miliyoyin jama’a suka gani a kafar, an ga budurwar na rike da sanda yayin da ta saka wasu manyan zakuna uku a gaba
Kasancewar tana rike da sanda, an ga tana tafiya a bayansu, su kuwa suna gaba kamar dai mai kare da karnukansa.
A bidiyon, ta ce wannan ganawa tata da zakuna lamari ne da ba zata taba mantawa dashi ba a rayuwa,
Kalli Bidiyan Anan
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun Kalli wannan bidiyan zamu so karben a sahen mu na.