Advertisement
Labaran Hausa

Bidiyon yadda Matan Tiktok ke rawar rashin daraja a baitin wata sabuwar waka mai suna dai-dai anan

Bidiyon yadda Matan Tiktok ke rawar rashin daraja a baitin wata sabuwar waka mai suna dai-dai anan

Bayan mata sunyi ta rawar Chass da Warr yanzu kuma an samu wata sabuwa waka inda suke rawar da bata dace ba wanda wannan sabuwar fitsara ce ta fito daga manhajar Tiktok, inda aka wallafa bidiyon mata suna ta kwasar rawa.

Sabuwar masifar data kunnowa Mata a Tiktok na wakar dai-dai tanan inda ‘yan Mata ke rawar fitsara.

Shafin Tiktok shafi ne da sabbin tsiyataku ke yawan bullowa, musanman ma ga ‘yan Mata masu mu’amala da shafin.

A wannan karon sabon challenge ne ya fito na wata waka mai suna “Kaunah” wanda wani mawaki mai suna Shariff Sadik Umar Yayi Ta.

Sai dai wakar ta “Kaunah” tabar baya da kura, inda matan ke hawa wana baiti na wakar suna rawar rashin daraja da ita.

Baiting itace da ake cewa “Adai dai tanan, dadai nan wani abu yake tabani, rikeni nan idan ka barni zan iya macewa”, inda ‘yan Matan ke rawar rashin daraja kan wannan baitin wakar.

Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button