Labaran Hausa
Bidiyon Yadda wasan Ado Gwanja ya kaya a kasar America
Bidiyon Yadda wasan Ado Gwanja ya kaya a kasar America

Shahararren mawakin Nan Ado Gwanja Wanda ya shahara wajen wakokin Nana ye a yau gashi a kasar America.
Ado Gwanja limamin mata wanda yan kwanan kin nan wakar sa biyu sunkayi trading ma’ana sunka kara de shafukan sada zumunta wakar chass da warr.
A yau din nan tashar YouTube mai suna Tsakar Gida tv Sunka kawo bidiyon yadda wasar sa a kasar Amurika na wakana.
Ga Bidiyan Nan A Kasa Kamar Yadda Tashar Tsakar Gida Suak Wallafa
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun Kalli wannan bidiyan zamu so karben a sahen mu na tsokaci.