
Labaran Hausa
Canza Kudi Nijeriya:Bidiyan Matashin Da Yayi Kirarin Komawa Kidnapper Kan Arasa N300k
Canza Kudi Nijeriya:Bidiyan Matashin Da Yayi Kirarin Komawa Kidnapper Kan Arasa N300k
Wani Matashi Yayi Kirarin Komawa kidnapper Mudin yayi arasa kudinsa har kimamin N300 ta Sanadiyyar Canza Kudin da Akayi a Nijeriya
Matashin ya bayyana cewar yaje bankin amma layin Mutane Yasa Bai Samu Damar shiga banki ba Saboda cincurindan jama’a ta Sanadiyyar Haka sai dawo da kudinsa Gida yayi inda ahi Kuma Yace Wlh in har Yayi asarar kudinnan sa, sai ya Koma kidnapper Kamar yadda Zakuga Bidiyan Anan Kasa
Kalli Bidiyan Anan
masu sauraranmu a Koda yaushe bayan zamu so karben a sahen mu na tsokaci