Advertisement
Labaran Hausa

Da Nasani Da Rakiya Musa Tayi Kan Bayyana Sirrin Soyayyar Da Takeyiwa Wani Matashin Mawaki

Da Nasani Da Rakiya Musa Tayi Kan Bayyana Sirrin Soyayyar Da Takeyiwa Wani Matashin Mawaki

Kamar Yadda Kuka Sani A Cikin Azumin Da Ya Gabatane Hadiza Aliyu Gabon Tayi Hira Da Rakiya Musa Inda Har Ta Tabo Mata Wani Ciwo Da Ya Dade Yana Damunta A Cikin Zuciya

Wannan Ciwan Ba Komai Bane Illa Ciwan Son Wani Matashin Mawaki Da Ake Zaton Hamisu Breaker Ne Kasancewa Wasu Alamu Da Suka Bayyana Game Da Tsakaninta Dashi Inda Cikin Yanayin Tausayi Ta Bayyana Irin Son Da Take Masa Amma Shi Bai Damu Da Ita

Kasancewar Wannan Maganar Da Rukayya Musa Tayi Yasa Kafar Sadarwa Ta Karade Da Maganar Inda Wasu Ke Ganin Wotarta Wasu Kuwa Tausaya Mata Suke Domin Allah Ne Ya Dasa Mata Son Sa A Zuciyarta Duk Da Kasancewar Shi Bai Damu Da Ita

Saide Bayan Kura Ta Lafa Ne Sai Shafin Dw Hausa Dake Kan Manhajar Suka Wallafa Da Nasanin Da Jarumar Tayi Kan Bayyana Wannan Sirin Kamar Yadda Suka Wallafa Cewar

Watanni bayan da aka ganta tana sharara kuka a shafukan sada zumunta kan soyayyarta da wani saurayi, fitacciyar ‘yar Kannywood Rakiya Moussa Poussy, ta ce ta bude wani sabon babi a rayuwarta.

Ta ce ta gano ta yi kuskuren cewa ba za ta iya rayuwa da wani namiji akasin wanda ta ke mutuwar so ba.

Me za ku ce game da kalaman Rakiya Moussa Poussy?

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan kun karanata wannan bayanin zamu so karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button