Advertisement
Labaran Hausa

Daddy Abale Ya Cika Da Murna Kan Liyafar Birthday Da Amaryarsa Ta Hada Masa

Daddy Abale Ya Cika Da Murna Kan Liyafar Birthday Da Amaryarsa Ta Hada Masa

A Satin Nan Ne Aka Daura Auren Jarumin Kannywood Daddy Hikima Abale Da Amaryarsa Maryam Faruq Wadda A Auren Akayi Biki Na Bajinta Cikin Alfahari Har Ya Fidda Wata Ranar Da Akayi Shigar Kayan Aikinsa Wata Nurses Day Da Mutane Suka Yaba Masha

Bayan Anyi Auren Ne Kuma Sai A Yanzu Muka Sami Wallafa Wata Bidiyan Jarumin Inda Cikin Farina Ciki Yake Mai Godiya Ga Matar Sa Kan Kayan Alfarmar Da Ta Hada Masa Na Murna Zagayowar Ranar Haihuwarsa Kamar Yadda Ya Wallafar

 

Da Fatan Allah Ya Basu Zaman Lafiya Tare Da Samun Zuri’a Dayyaba .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button