
Labaran Hausa
Daga Karshe An Bayyana Bidiyan Sulhun Malam Ali Kwana Casain Da Rayya Kwana Casain
Daga Karshe An Bayyana Bidiyan Sulhun Malam Ali Kwana Casain Da Rayya Kwana Casain
Kamar yadda kuka sani a kwanakin baya ne wani bidiyan fadan malam ali na shirin kwana da rayya ya bayyana inda suke musayar zagi a tsakaninsu kamar yadda akayi screen recording din chart na whatsapp da sukayi
Saide daga baya malam ya bayyana alhalin biya rayya da yayi har sukayi musayar yawu har da zagin juna
Inda kuma a yau shafin Officialkannywood dake kan manhajar Instagram Suka wallafawa bidiyan rayya da malam alin Suna tare da juna Kamar yadda Zakuga Bidiyan Anan Kasa
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.